المصحف الإلكتروني

The Noble Qur'an Encyclopedia

Towards providing reliable exegeses and translations of the meanings of the Noble Qur'an in the world languages

١١٤ سورة ترجمات متعددة

The Prophets [Al-Anbiya] - Hausa Translation - Abu Bakr Jumi - Ayah 77

Surah The Prophets [Al-Anbiya] Ayah 112 Location Maccah Number 21

وَنَصَرۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمَ سَوۡءٖ فَأَغۡرَقۡنَٰهُمۡ أَجۡمَعِينَ [٧٧]

Kuma Muka taimake shi daga mutãnen nan waɗanda suka ƙaryata da ãyõyinMu. Lalle ne sũ, sun kasance mutãnen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gabã ɗaya.

Share this pageShare the benefit or save the link for later.